Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na dora manja kan wuta da yayi zafi senasa onion, jajage tatase, attarugu peper na barshi yadan soyu sana nasa crayfish, maggi da curry kadan
- 2
NASA kifi da ganda na zuba ruwa na rufe na barshi ya tafasa
- 3
Daya tafasa na zuba kubewa na barshi ya nuna sana nasa alayaho na barshi ma 3mn shikena
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16738684













sharhai (4)