Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara zogala a cire hakkunan sai a wanke ta sosai da ruwa kamar 3✖️sai a Dora a wuta asa Leda a rufe pot din sai a saka marfin Turkuya a dafa har zuwa 1hr sai a sauke
- 2
A kawo garin kuli-kuli asaka yaji da Maggie a aje a yanka albasa,cucumber da tomato a aje sai a dafa egg a aje
- 3
A zuba zogala a roba akawo Kuli-kuli a zuba sai sugar cucumber da albasa a zuba sai ajuya ya hade jikinshi sai a yanka egg ayi garnish enjoy 👩🏻🍳
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16811704




sharhai (2)