Indomiee and vegetable

Maryam Abdullahi @maryammamu
Indomiee and vegetable
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga atarugu tattasai albasa idan sunyi saiki aza tukunya awuta kisaka Mai kadan saiki sakasu a ciki.
- 2
Idan yadan soyu Sama Sama Sai kisa ruwa kadan saiki rufe idan ya tafasa saikisa karas da green pies da albasa ki rufe Sudan Idan sun tafasa saiki saka indomiee din.
- 3
Idan ta fara yi saiki juya saiki dauko kifin gwangwaninki saiki zuba Mai din aciki ki juya saiki ru fe idan tadan dahu saiki saka magi ki juyata Sai kisaka kifin a Sama saiki ruke.
- 4
Idan tayi saiki kwashe daman kin dafa Kwai saiki saka aciki, aci Dadi lfy.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16869980



sharhai