Sauce din anta

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan sauce din ta dabance barkanmu da sallah Allah yasa Muka ta badin badada

Sauce din anta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hum wannan sauce din ta dabance barkanmu da sallah Allah yasa Muka ta badin badada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
8 yawan abinchi
  1. Anta kilo guda da rabi
  2. Mai koshiya biyu
  3. 6Maggi
  4. Gishiri Rabin chokaci
  5. Bay leave2
  6. cokaliGram masala Rabin
  7. chokaliCitta,tafarnuwa,Albasa Rabin
  8. chokaliBlack pepper Rabin karamin
  9. chokaliPapprika Rabin
  10. 2Albasa
  11. Tumatari3
  12. Tattasai2
  13. chokaliThyme Rabin
  14. chokaliCurry Rabin
  15. chokaliRose merry Rabin

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka

  2. 2

    Sannan ki aza tukunya akan wuta kisa Mai yayi zafi kisa Albasa da tattasai da tumatar kisoya sama sama da bayleave da citta da rose merry

  3. 3

    Sannan kisa antarki wadda aka yanka kanana kijuya kisa kayan khamshi da maggi da gishiri kijuya

  4. 4

    Sannan kirage wutar rufe taita dahuwa

  5. 5

    Idan takusa dahuwa inkinaso Zaki Kara Albasa ko lawashi

  6. 6

    Sannan ki bartabt Ida ki sauke kizuba amazubi

  7. 7

    Dama kintanadi shinkafarki ko taliya sai kizuba aflat aita aiki

  8. 8

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya barkanmu da sallah Allah ya maimaita mana cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali da abinda lafiyan Kaci da yalwan lafiya nagide

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes