Sandwich 🥪🥪 din anta da shawarma bread

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan sandwich nada sauki Masha Allah

Sandwich 🥪🥪 din anta da shawarma bread

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan sandwich nada sauki Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6 yawan abinchi
  1. Anta Rabin kilo
  2. Lemon guda
  3. chokaliBlack pepper Rabin
  4. chokaliGarin tafarnuwa,garin Albasa Rabin
  5. chokaliThyme,curry Rabin
  6. chokaliPapprika Rabin
  7. 4Maggi
  8. Gishiri kadan
  9. Mai koshiya guda
  10. 2Chilli

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke anta kiyanka ki ajiye waje guda sannan kiyanka Albasa da chilli ki ajiye waje guda sannan kisa Mai afryfan ki aza awuta kisa Albasa da chilli kisoya sama sama sannan kizuba antarki kijuya sannan kisa citta da thyme dagishiri ki juya sannan kisa sauran kayan kamshinki da maggi kirufe tasoyu kirage wutar idan ta soyu ki sauke,sannan kisamu Dan kalin turawa kifere,kisa gishiri kisoya,sannan ki samo swarma bread dinki ki ajiye waje guda kaman haka

  2. 2

    Sannan ki dako shawarma bread dinki ki shimfida sannan ki zuba soyayyar antar ki San ki sa Dan kali

  3. 3

    Sannan ki nade inkinaso kisa inkuma bakison ki nade Dama kintanadi Shayinki ko juice

  4. 4

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes