CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Soyayyar taliya da coslow
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Soyayyar taliya da coslow ainihin hoton girkin

Soyayyar taliya da coslow

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Taliya abinci ne me dadi wanda yara da manya duk suna so

Taliya abinci ne me dadi wanda yara da manya duk suna so

Kara karantawa

Soyayyar taliya da coslow

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Taliya abinci ne me dadi wanda yara da manya duk suna so

Taliya abinci ne me dadi wanda yara da manya duk suna so

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 20mintuna
  • 1Taliya guda
  • Nama
  • Mai
  • Markadandan kayan miya
  • Sinadarin dandano
  • Gishiri
  • Kayan kanshi
  • Albasa
  • Coslow
  • Kabeji
  • Cocumber
  • Karas
  • Dankali
  • Kwai
  • Bama
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Zaa samu ruwa a dora a kan huta in ya tafasa sai a zuba taliya

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki1 hoto
  2. 2

    In taliyar ta kusan dafuwa sai a sauketa a tace

  3. 3

    A dauko tukunya a dora a kan huta a zuba mai yayi zafi sai a zuba markadandan kayan miya da kayan kanshi da sinadarin dandano

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki3 hoto
  4. 4

    In ya soyu sai a dauko taliyar da aka dafa a juye a ciki a ta juyawa har sai ta soyu sai a sauke

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki4 hoto
  5. 5

    A dauko nama a yankashi kanana a dora akan huta a yanka albasa a ciki a marmasa sinadarin dandano da kayan kanshi a zuba mai da dan ruwa ba dayawa ba

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki5 hoto
    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki5 hoto
  6. 6

    In naman ya dafu sai a dan soya naman sama samaa sauke

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Coslow zaa samu kwai a dafashi a bare sai a samu kabeji karas cocumber a wankesu a cikin ruwan gishiri sai a yanyankasu kamar haka

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki7 hoto
  8. 8

    A yanka dafaffankwan a zuba a kan kabeji a zuba bama a kai a hada a dan barbada sikari kadan akai

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai a dauko dankali a fere shi a wanke a soya

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Sai a jera abinci a faranti

    Soyayyar taliya da coslowmatakin girki10 hoto
  11. 11

    Sai a jera abinci a faranti

  12. 12

    A dauko tukunya a dora a kan huta a zuba mai yayi zafi sai a zuba markadandan kayan miya da kayan kanshi da sinadarin dandano

  13. 13

    Sai a dauko dankali a fere shi a wanke a soya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541
rannar April 20, 2019 15:26

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Taliya

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kosai Burger
  2. Cake din strawberry
  3. Lemon kwakwa da beetroot
  4. Jelof din shinkafa da gasashen kaza
  5. Potatoes Into Egg
  1. Miyar kuka
  2. Cake
  3. Faten doya da soyayyen kifi
  4. Soyayyen Kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8276188
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close