Jelof din shinkafa da gasashen kaza

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

#Abuja .

Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wanke shinkafa da gishiri sai ki tsane shinkafarki Tasha iska ya bushe

  2. 2

    Bayan ya bushe sai ki soya shinkafarki da tafarnuwa cikin Mai har sai ya soyu

  3. 3

    Sannan ki saka dakakken tattasai da albasa cikin shinkafarki sai ya soyu sai ki zuba r'uwa da Maggi da cray fish sannan ki maida murfi sai ya tsotse.

  4. 4

    Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

Similar Recipes