Baobab fruit drink

Chef Maryam Muhd @cook_15481740
Baobab fruit drink
Umarnin dafa abinci
- 1
A jiqa kwalba da ruwan zafi harsai tafita daga jikin kwallanta,agefe daya ki bare kwa-kwarki ki cire basin bayanta sannan ki gurzata tafito qanana,kisa ruwa kadan saiki markada ki tace ruwan kwa-kwar kizuba acikin wannan kwalbar dakika tace kisa madara da sugar, Sannan kisa a fridge yayi Sanyi!
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8391289




sharhai