Quick and easy fried rice served with beef teriyaki souce

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan shinkafar tayi wlh. Kar kibari abaki lbrinta yimaza kije kigwada dafawa kema yana da dadi sosai wlh

Quick and easy fried rice served with beef teriyaki souce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan shinkafar tayi wlh. Kar kibari abaki lbrinta yimaza kije kigwada dafawa kema yana da dadi sosai wlh

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Green pepper
  3. Red pepper
  4. Peas
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Kwai
  8. Carrot
  9. Attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko natafasa shinkafata na ajiye agefe sai na yanyanka carrot green pepper red pepper da albasa na ajiyesu agefe sai nawanke peas dita itama na ajiye agefe nafasa kwai guda biyu nakada na ajiye agefe

  2. 2

    Sai nadaura tukunya awuta nasa mai nasa albasa nadan soyata sama sama sai naxuba attarugu najujjuya nasa carrot naxuba peas najujjuya sai nasa green pepper da red pepper najujjuyasu da kyau sai naxuba maggi da sauran kayan dandano nasake jujjuyawa sai naxuba kwai najujjuyashi da kyau sai nadau shinkafata da na ajiye naxuba akai najujjuya narage wuta nabarshi zuwa minti biyar sai nasauke shikenan nagama

  3. 3

    Beef teriyaki kuma. Dafarko nayanyanka nama na dogo dogo na ajiye agefe sai nasamo bowl naxuba soya souce quarter cup naxuba albasa chokali daya nasa con flour chokali daya naxuba tafarnuwa chokali daya nasa farin veniger rabin chokali nasa sugar rabin chokali nasa gishiri Dan kadan nasa maggi biyu na ajiye agefe

  4. 4

    Sai nadaura tukunya awuta nasa mai Dan kadan sai naxuba namar aciki nasa black pepper najujjuyashi zuwa minti goma sai nadau Wannan hadin soya souce da nayi naxuba aciki najujjuya. Ina ta juyawa har yayi kauri sai nasauke ta shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes