Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Shakky
  3. Anta
  4. Albasa
  5. Pimento
  6. Koren tattasai
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Tattasai
  10. Plantain

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wanke namanka, shaky, Anta, kayankasu kamar gidan siga

  2. 2

    Dorasu akan wuta, kasa ruwa da sinadaran dandano harya nuna

  3. 3

    Zuba mangyda akan kasko asoyasu, kwashe a ajiye gefe

  4. 4

    Wanke koren tattasai, albasa, pimento a yanyanka kamar gidan siga, a dorashi a wuta a dan soya kadan

  5. 5

    Hada namanki da shaky da anta da plantain a cikin soyayyan albasa da koran tattasai kimotse har yahade jikinsa

  6. 6

    Samu tsinken tsire, saka nama, albasa, plantain,shaky, koren tattasai, anta, kayita maimaitawa har yadda kakeso.

  7. 7

    Amma kana iyayin na kaza watau chicken kebab kona koda watau pepper Gizzard, ba lailai saina nama ba, nagode.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes