Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata, Zaki hada fulawa,kuka,maggi kigauraya saikisa ruwan kanwa kikara da ruwan dumi dai dai yanda zai kwaba danwaken.
- 2
Kwabin danwakenki zaizama kamar haka. Saiki daura ruwa atukunya inya tafasa kijefa danwakeki da chokali kibarshi yadahu kamar minti 10 saiki sauke kisanja Masa ruwa.
- 3
Saikisa soyayyan manja ko mangyada kisa yankakkiyar albasa da yaji.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9420214












sharhai