Parpesun kaza meh dankali

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Wannan parpesu zaka iya cin shi matsayjn abinci marar nauyi kuma ya dace da abin da marar lafiya zeh iya ci .

Parpesun kaza meh dankali

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Wannan parpesu zaka iya cin shi matsayjn abinci marar nauyi kuma ya dace da abin da marar lafiya zeh iya ci .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Dankali
  3. Jajjagen kayan miya
  4. Mai
  5. Gishiri
  6. Dandano
  7. Kayan kamshi
  8. Albasa
  9. Citta da tafarnuwa dakakke
  10. Daddawa
  11. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke kazar sai ki zuba a tukunya ki yanka albasa ki sa citta da tafarnuwa,daddawa,kayan dandano,kayan kamshi,gishiri mai da kayan miya.

  2. 2

    Saj ki zuba ruwa ki dora a wuta.sannan ki fere dankalin ki, ki wanke,idan kazar ta dakko nuna seh ki zuba dankalin.ki kara albasa da dandano idan da bukata.idan dankalin ya dahu seh a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Similar Recipes