Chicken Spring roll

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

#kanostate gaskiya iyalina sunji dadin cin wannan spring roll wlh sosai

Chicken Spring roll

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#kanostate gaskiya iyalina sunji dadin cin wannan spring roll wlh sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupfulawa
  2. 3Tablespoon mai
  3. 1Tablespoon gishiri
  4. Ruwa yarda kike
  5. Hadin naman kaza
  6. cup1
  7. Zankoya yarda zaki yiwa naman kazarki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinmu

  2. 2

    Zaki zuba mai

  3. 3

    Zuba gishiri,saiki mutsuka sosai

  4. 4

    Saiki zuba ruwa,ki kwaba kamar kwabin meatpie,saiki ajiye,zuwa minti 10 ya hade jikinsa

  5. 5

    Saiki rabashi yarda kikeso,saiki dauko daya ki murza,zakiga tayi tsawo da fadi

  6. 6

    Saiki dauko mai ki sha akan fulawar ko ina y samu mai

  7. 7

    Saiki barbada fulawa,itama ko ina y samu

  8. 8

    Saiki dauko wata fulawa ki dora akai,ki kara shafa mai da fulawa,haka zakiyi harki gama

  9. 9

    Saiki dauko takarshe ki Dora akai ita karki shafa mai amma

  10. 10

    Saiki dauko abin murji ki murzata,sosai bayan ta murju saiki daiko kasko ki Dora akai kigasa

  11. 11

    Zamuyi amfani da lawasi,saiki wanke ki sashi acikin tukumya saiki dafa ki bari y dawu,saiki sauke

  12. 12

    Saikisa acikin pan ki gasa

  13. 13

    Inbari daya yayi saiki juya daya barin

  14. 14

    Gashi ta gasu

  15. 15

    Saikisa wuka ki raba biyu

  16. 16

    Saiki cire daya bayan daya ahankali

  17. 17

    Saiki dauko wuka kiyanke bakin kowace tayi daidai

  18. 18

    Gashi

  19. 19

    Saiki dauko hadin naman kazarki ki zuba aciki,insha Allah zankoya yarda nayi hadin

  20. 20

    Saiki nade kamar tabarma

  21. 21

    Bayan kin nade

  22. 22

    Saiki dauko lawashi ki sa ki daureshi

  23. 23

    Saiki kara dauko wani lawashin ki daure bakin kasan kamar yarda kika gani a pic

  24. 24

    Haka zakiyi harki gama

  25. 25

    Ki daura mai akan wuta,ki yanka albasa

  26. 26

    Inyay zafi saikisa ki soya,inbari daya y soyu saiki juya daya barin

  27. 27

    Saiki kwashe ki bari mai ya tsane

  28. 28
  29. 29

    Alhamdulilah Done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes