Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki wanke zobonki ki xuba a tunkunya ki kawo citta da kanunfari sai ki xuba ruwa ki Dora akan wuta.
- 2
Idan ya tafasa sai ki sauke daga wuta ki barshi ya huce
- 3
Sannan ki tace ki saka flavor dinki da bevi mix dinki ki jujjuya in xaqin bai yi ba sai ki sa sugar yadda kikeso
- 4
Sai ki sa kankara ko ki sa a fridge yayi sanyi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9555202





sharhai