Gasasshen bread a saukake

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan gashi baya bukatar wasu Kayan hadi ko Kayan aiki . in kin gaji da cin bread a haka sae ki gasashi yana da dadi sosae da tea.

Gasasshen bread a saukake

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Wannan gashi baya bukatar wasu Kayan hadi ko Kayan aiki . in kin gaji da cin bread a haka sae ki gasashi yana da dadi sosae da tea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Bread me yanka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka kaskon suya a wuta yayi zafi sae ki daura bred dinki ki gasa samanshi da kasanshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes