Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki matse lemon tsamin ki a cup daban sai ki sa sugar a tukunya ki dan zuba ruwa da leman tsami
- 2
Idan sugar din ya dahu xaki ga yana kumfa sai ki zuba madarar ki aciki ki juya so sai idan kin juya sai ki sa a leda kamar viva ki barba da madara akai kafin kijuye madarar sai ki murxa idan kin murxa sai ki yanka, shikenan kin gama. 😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9618475




sharhai