Dambun Shinkafa

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Wannan hadin na daban ne😋se an gwada akan san na kwarai

Dambun Shinkafa

Wannan hadin na daban ne😋se an gwada akan san na kwarai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35minutes
3 persons
  1. Kofi daya na Shinkafa
  2. Tattasai guda biyu
  3. Tarugu guda biyu
  4. Albasa
  5. Ganyen alayyahu
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

35minutes
  1. 1

    Ki kai Shinkafa a barza miki ki tankade ki cire gari ki bar barjin ki sa ruwa ki wanke ki aje ya tsane.

  2. 2

    Ki dora tukunya a wuta ki zuba ruwa ki barsu su tafasa

  3. 3

    Ki dauko barjin Shinkafa ki zuba maggi da gishiri da curry ki hade ki gauraye ki zuba yankakken alayyahu da kika wanke kiyi slicing albasa a ciki ki zuba jajjagen tarugu da tattasai a ciki ki jujjuya komai ya shiga ko ina se ki kulla hadin nan naki a leda ki jefa cikin ruwan zafi ki rufe ki barshi yana tafasa har tsawon minti 20-30

  4. 4

    Ki bude ledan ki juye shi a cikin wani kwanon ki zuba soyayyen mai ki gauraya

  5. 5

    Shikenan dambunki ya hadu aci da zafinshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes