Farfesun Kayan Ciki

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Muna son Kaya Ciki sosai.. Gashi d dadin Ci amma sai wuyan Dahuwa..

Farfesun Kayan Ciki

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Muna son Kaya Ciki sosai.. Gashi d dadin Ci amma sai wuyan Dahuwa..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Kayan miya
  3. Sinadarin Damdano
  4. Kayan kamshi + Albasa
  5. Kayan miya
  6. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke kayan cikinki da ruwan Zafi da Gishri

  2. 2

    Saiki dauka tukunya mai kyau kizuba tareda Kunnah Wuta

  3. 3

    Kinayi kina dubawa, kizuba Kayan kamshi+Sinadarin dandano+da Jajjagaggen Attarugu+Tattasai da Kuma Tafarnuwa

  4. 4

    Ki jajjaga albasa tareda Cittah kizuba kibarshi tai ta nuna

  5. 5

    Kinayi kina dubawa har ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes