Chocolate cake
Cake akwai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na zuba flour a mazubi sena zuba coco da baking powder da sugar na juya sosai sena saka kwai da butter da mai na juya sosai
- 2
Sena jika madara na zuba naita juyawa har ya hade jikinshi sannan nasa brouney
- 3
Sena zo na kunna oven yyi dumi sena zuzzuba acikin gwamgwanin gashi nasaka minti sha biyar yayi sena futo dasu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9789857




sharhai