Lemon kwakwa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

#lemu Lemon yn d dadi a baki ga kuma kara lafiya a jiki

Lemon kwakwa

#lemu Lemon yn d dadi a baki ga kuma kara lafiya a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa
  2. Sugar
  3. Madara ta gari
  4. Madara ta ruwa
  5. Flavour (na abarba d kwakwa)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami kwakwar ki guda ki fasa ki cire bakin bayan nan ki wanke

  2. 2

    Sae kiyi grating dinta sbd lalacewar blender

  3. 3

    Sae ki juye ta a blender ki xuba ruwa ki markada ki tace kisa madara d sugar d flavour

  4. 4

    Sae ki sake maeda lemon ckn blender kiyi blending 4 some tym yn sa lemon yy kyau yy kauri shike nan sae ki juye a jug kisa a fridge ko kisa kankara a sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes