Shinkafan carrot da miya

Momyn Areefa @cook_17708032
Yanada dadi sosai ga sauki...shinkafan carrot da miya da kabeji
Shinkafan carrot da miya
Yanada dadi sosai ga sauki...shinkafan carrot da miya da kabeji
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nadaura tukunyana a wuta..nawanke shinkafana da ruwa na tafasa nazuba
- 2
Na yanka karas Dina.note(duke shape din dakikeso)..shinkafana yakusan dahuwa nawanke karas Dina nazuwa
- 3
NASAuke nawanke nasake mayarwa daruwa kadan nasa gishiri da mangyada kadan narufe nabarshi.. Yana nuna nasauke
- 4
Nagyara kayan miyana na markada nasamai a tukunya nazuba kayan miya ynda zaimin..nayanka albasa a mai..nasoyashi Sosai NASA kayan dandanona naji komai yyi nasake.
- 5
Na yanka kabeji Karas kokumba..nayanka nawanke na sa awani roba nahadada bama na...shikenan nadeba nahadashi da shinkafana saici
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9944078



sharhai