Wainar flour da kwai

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Kitchenhuntchallange

Wainar flour da kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kitchenhuntchallange

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1Kwai
  3. Kayan dandano
  4. Albasa
  5. Tarugu
  6. Curry
  7. Manja
  8. Ruwa
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour flour dinki,kisaka kayan dandanonki,curry,gishiri kadan,sai ki yamutse ya game

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu,ki yanka albasa ki zuba,Sai ki fasa kwai akai kisa ruwa ki samu ludayi ki dama,kar tayi kauri kar kuma tayi ruwa sosai

  3. 3

    Sai ki dora kaskonki a wuta,kisaka manja kadan idan yayi zafi sai ki dibi hadinki ki soya,idan kasa yayi ki juya dayan gefen shima yayi,haka zakiyi har kigama..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes