Umarnin dafa abinci
- 1
Da Farko xaki fere Aresh bdinki kiwanke shi d kyau saikisa ruwa a wuta kisaka mai kadan d farin maggi da giahiri kadan saiki rufe
- 2
Zaki wanke Alayafunki ki yankashi kisaka a wuta kisa ruwa d maggi 1 ko wane irine
- 3
Saiki fasa Egg dinki kisa citta d tafarnuwa d maggi
- 4
Idan Alayafunki yyi tafasa daya saiki sauke kitace shi ruwan y cire
- 5
Saiki zuba mai a tukunya kisa albas kadan mai dinma kadan saiki xuba egg kitabatar yaji tarugu d tattasai d albasa kiyita juyawa sai kinga yyi daidai ydda kikeso saiki sauke
- 6
Aci lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Potato Egg chop
Wannan hadin dankalin da kwai yayi matukar yimin dadi sosai,naganshi a YouTube naga yayimin kyau shiyasa nagwada yinshi kuma yayi dadi sosai iyalina sunji dadinsa kuma sun yaba Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
Indomie da Egg sauce
Gaskiya inason indomie sosai saboda yanada dadi kuma ga saukin sarrafawa kuma zaka sarrafashi ta hanyoyi daban daban Zarah's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Makani mai dadi dafaffe kuma soyayye (cocoyam)
Matukar kuka gwada wannan hadin zakuji dadin makani sosai,zaki iya dafashi sannan ki soya kici hakanan batareda kin hada komaiba. Samira Abubakar -
Egg roll
Zaki iya amfani da butter maimakon mai, Karki cika wuta wajan suya idan kika cika cikin zai miki tuwo bazai soyu ba kenan... @matbakh_zeinab -
-
-
-
-
Miyar kwai (egg sauce)
Miyar kwai tanayimin dadi sosai,iyalina kuma suna so,nakanyi muci da bread mukuma hada da ruwan shayi. #sahurrecipecontest Samira Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10050610
sharhai