Kayan aiki

  1. Oil
  2. Beef
  3. Chicken
  4. Rice
  5. Albasa
  6. Tomato paste
  7. Bay leaf
  8. Seasoning cube
  9. Mixed veggies
  10. Sweet corn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki saka oil dinki a pan ki hada su beef dinki da chicken ki soya su

  2. 2

    Saiki samu tukunya ki saka oil albasa, ginger da kayan miyan

  3. 3

    Saiki soya su ki saka tomato paste na leda ki sa bay leaf,thyme,

  4. 4

    Saiki saka naman ki da kika soya ki sa ruwa kisa Maggie sai rice saiki saka mixed veggies da sweet corn ki barshi yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@chefbamatsala ko tana da bamban chi wurin dadi tsakanin ta da tamu ta nan Najeriya 😊

Similar Recipes