Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin rogo
  2. Ruwa
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Seasonings

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu garin rogon ki ki tankada, Sai ki dama da ruwa dai dai, Amman kada ki chika ruwa. Sai ki milmila.

  2. 2

    Ki aza ruwa akan wuta ya tafasa. In ya tafasa Sai ki ziba a chikin ruwan, har Sai yayi in yayi Sai ki tsiyaye.

  3. 3

    Ki daka tattasai da tarugun ki ya daddaku, Amman Banda albasa albasa yanka wa zakiyi. In kin daddaka Sai ki aza akan wuta har ruwa ya tsotse. Sai ki sa man ki(mangyada koh manja).

  4. 4

    Inya dan soyu Sai kisa seasonings dinki, da Albasa. Inya soyu Sai ki kashe.

  5. 5

    Sai ki ziba dan sululun ki da sauce dinki, ki chi chikin jin dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes