Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutum 1 yawan a
  1. 3Garin rogo kofi
  2. ruwa
  3. magi,
  4. gishiri
  5. tattasai,3
  6. 1albasa,
  7. 5tarugu
  8. manja

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Hada garin rogo,magi,gishiri, hadesu har saisun hade wuri daya xuba ruwa kadan kar'a cika anfisonshi my yayi tauri

  2. 2

    Mulmulashi kanana kamar kina gullusuwa axa ruwan xafi su tafasa sai ah xuba abarshi yayi minti goma xuwa sha biyar

  3. 3

    Jajjaga tarugu,albasa, ko ah yanka kanana soyasu tareda manja

  4. 4

    Axuba ah filet asaka souce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hindatu Umar
Hindatu Umar @shukurbakery
rannar

Similar Recipes