Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. Cocumber
  3. Kuli
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Tumatur da albasa
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisamo zogalenki kigyara,sannan kidaka kuli,mggi,yaji dakuma tafarnuwa.

  2. 2

    Idan sundaku kikwashe kiyanka tumatur,cocumber dkm albasa kizuba cikin zogalenki kihada da kulinki kihadesu sannan kizuba aplate kisaka cocumber dinki a sama.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes