Pineapple da orange juice

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abarba
  2. Lemon zaki
  3. Sugar
  4. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere abarba ki yanka sai bare leman zakin ki shi ma ki yanka ki ciri kwallon sai ki saka a blender kisa sugar sai ki markada

  2. 2

    Sai ki tace da rariya kisa flavor ki juya sai ki Saka a frdge yai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes