Pineapple juice

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Wnn hadin lemon akwai dadi

Pineapple juice

Wnn hadin lemon akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
daya
  1. Abarba
  2. Sugar
  3. Kankara
  4. Lemon tsami
  5. Citta da kaninfari

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Da farko na gyara abarbata d su cittana markadasu

  2. 2

    Sannan Nazi na tace bayan na markada sena zuba sugar na juya sosai

  3. 3

    Bayan nagama sena dauko glass cup na zuba nayanka abarbar na Dora agefe wnn adone

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Similar Recipes