#Shawarma

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Abubuwan yin bread din shawarma
  2. Filawa gwangwani daya da rabi
  3. cokali Gishiri karamin
  4. Sugah karamin cokali daya
  5. Yeast cokali daya
  6. Ruwa sbd kwabi
  7. Filling
  8. Mai cokali daya
  9. Naman kaza
  10. Cabbage
  11. Carrot
  12. Cocumber
  13. Bama
  14. Ketup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba filawanki da komai kwabin kamar na meatpier sai ki Bari ya tashi ki bashi Kamar 15mint sai ki rabasa uku sai ki murza shi round shafe sai ki dauko kasko nonstick ki gasa gaba da baya idan yyi sai ki sauke

  2. 2

    Sai ki dauko kazarki ki gyara. Kisaka attaruhunki ki da albasa ki Mata souse haka sai ki kwaba bama da ketup ki shafa Akan bread dinki dama kin gyara cabbage naki ki yanka kananah sai ki goge carrot naki sai ki yanka cocumber slice shima idan Kika Gama sai ki jera su ki nade a cikin poilpepeki shike nn idan kin tashi ci sai ki dumamah done shawarki ta zama ready

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes