Shawarma

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Muna jin dadinta nida iyali na

Shawarma

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Muna jin dadinta nida iyali na

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. Cabbage
  3. Potaoe
  4. Tsokar kaza
  5. Mayonnaise
  6. Ketchup
  7. Black paper
  8. Albasa
  9. Attarugu
  10. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sanu tsokar kaza chicken breast ki yanka ta tsaye ki jajjaga attarugu kadan da garlic ki yanka albasa se zuba albasa a mai ki soya se ki zuba naman da attarugun kita fryn idan kinga ya dakko yi se ki zuba spicesdin da kike dashi se ki sauke.

  2. 2

    Se ki yanka cabbage ki wanke. Se ki fere dankali ki soya. Se ki hada mayonnaiseda ketchup da black paper ki juya ki shafa a jikin bread din se ki sa naman sekisa cabbage se kisa dankali.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes