Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fara wanke zobo Sai ki tafasa shi tare da citta d kanunfarin

  2. 2

    Ki blending din cucumber dinki ki hada tare da zobo din

  3. 3

    Sai ki tace Zobon A bowl mai kyau ki zufa flavor da sugar kisa a fridge yayi sanyi ko kisaka kankara

  4. 4

    And serve

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Oum Najmah
Oum Najmah @Najma201o
on

Comments

Similar Recipes