Burger bread

deezah
deezah @cook_18303651

Nayi wanan burger ne domin in burge mai gidana dashi kuma yaji dadin shi sosai😋

Burger bread

sharhuna da aka bayar 2

Nayi wanan burger ne domin in burge mai gidana dashi kuma yaji dadin shi sosai😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa2mintuna
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 3Flour kofi
  2. Yeast babba cokali 1
  3. Ridi
  4. Salt
  5. Sugar 2spn
  6. Butter 3spn
  7. Milk
  8. Warm water
  9. Letus
  10. Spices
  11. Mince meat
  12. Maggi
  13. Oil
  14. Bama
  15. Ketchup

Umarnin dafa abinci

Awa2mintuna
  1. 1

    Da farko natan kade flour kofi uku nasa yeast,madara,butter,sugar,salt and warm water nayi kneading nabar shi a bowl na rufe

  2. 2

    Daya tashi sosai after 30minutes sena qara kneading nayi shi ball ball

  3. 3

    Sena shafa butter a pan nasaka flour din nasha kwai nasa ridi sena sa a oven daya yayi sena safa butter na rufe da leda

  4. 4

    Nasa kwai a mince meat sena sa spices nayi ball senai fattening dinshi nagasa a pan da small oil

  5. 5

    Sena raba bread din biyu nashafa bama da ketchup senasa kayan hadu su cocumber dasu letus da naman

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

Similar Recipes