Shawarma

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Abun mai dadi da kosarwa #kitchechanllenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 45mint
mutane 3 yawan
  1. 4 cupFlour
  2. 1/2 cupWarm milk
  3. 3 tbsYeast
  4. 4 tbsVegetable oil
  5. Salt 1teaspoon
  6. Bama &ketchup
  7. Patotes
  8. Beef meat
  9. Kayan miya
  10. Spices &garlic seasoning

Umarnin dafa abinci

1 45mint
  1. 1

    Zaki hada flour sugar salt kisa mai ki juya sosai sai ki zuba. Yesat a warm water Ki juye aciki da milk dinki ki kwaba sosai sai ki ajiye aguri mai zafi zuwa 30mint in yatashi sai ki murxa ki fitar da shape sai ki gasa shikenan kingama bread dinki

  2. 2

    Zaki fere dakanlinki ki soya kiyi greetin kayan miyarki sai ki tafasa namanki da spices da maggi Ki yanka qanana sai kiyi source sai ki hada bama da ketchup ki juya shi sosai sai ki dauko wanan bread din ki zuuba dankali kisa wanan source din sai kisa wanan hadin ketchup sai ki nade shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes