Break fast

Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
Najeria

ina matukar son danbum nama, shiyyasa nayi deciding nahada breakfast dashi, cikin sauki kuma yabada ma'na sosai.

Break fast

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

ina matukar son danbum nama, shiyyasa nayi deciding nahada breakfast dashi, cikin sauki kuma yabada ma'na sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mnt
1 yawan abinchi
  1. dambun nama
  2. kwai dafaffe
  3. kayan tea
  4. bread

Umarnin dafa abinci

20mnt
  1. 1

    Dafarko zakihada tea dinki,yayi kauri.

  2. 2

    Saiki kawo kwanki daffafe da dambun namanki ki ajji agefe da bread dinki.

  3. 3

    Saiki dunga dibo dambun nama kina sakawa atsakiyar bread din hadeda kwanki kina hadawa da tea dinki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
rannar
Najeria

sharhai

Similar Recipes