Sandwich

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Nayi niyan yin cucumber roll ne sai yabani matsala kawai namayar dashi sandwich kuma yayi dadi sosai

Sandwich

Nayi niyan yin cucumber roll ne sai yabani matsala kawai namayar dashi sandwich kuma yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashirin
uku
  1. Burodi mai yanka-8
  2. Kwai dafaffe-uku
  3. Waken gwangwani-chokali uku
  4. Albasa-kadan
  5. Dandano-daya
  6. Bakin masoro
  7. Mayonnaise-chokali biyu
  8. Bota-chokali uku

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Dafarko xaki wanke tukunyanki kisaka kwanki da ruwa ki dafa tsawon minti goma sai kitsiyaye ruwan kisaka na sanyi sai ki bare

  2. 2

    Kisamu kwano ki yanka kwanki kanana kiyanka albasa kisa waken gwangwani kisa mayonnaise kisa dandano da bakin masoro ki kwabashi sosai

  3. 3

    Ki kunna toasternki ki narkarda botanki kishafa akan bredin sannan kidebi hadin kisa sai kidauko wani bredin kirufrshi hakazakiyi harki gama sai kisa a toasternki Wanda yayi xafi ki gasashi kaman minti biyar haka sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes