Scotch egg

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Kwai a cikin nama kenan a hausan ce yarana suna matukar sonshi

Scotch egg

Kwai a cikin nama kenan a hausan ce yarana suna matukar sonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Boiled Egg
  2. Minced meat
  3. Jajjagen attarihu da albasa da garlic
  4. Seasoning cubes
  5. Beef spices
  6. Flour
  7. Bread crumbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada naman ki da su attarihu da albasa da garlic da seasonings dinki kala kala seki saka a blender ki nika suyi laushi sosai seki wanke hannunki ki Debi naman ki bude a tsakiya kisa kwai a ciki ki rufe shi da naman

  2. 2

    Seki saka shi a cikin flour ki kada wani kwai guda daya ki sake sakawa a ciki seki saka a cikin bread crumbs sekisaka amai ki soya shi seki raba shi gida biyu

  3. 3
  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah aiko akaiw dadi 😋😋😋😋

Similar Recipes