Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisamu kwano ki wanke shinkafarki ki rege saiki zuba a tukunya kisa ruwa wanda zai iya dafa shinkafarki saiki dora a wuta kirage wuta kibarshi yadahu batare da yakone ba idan yadahu saiki tuka saiki sauke kisamu leda ki murmula shikenan
- 2
Zakisamu tukunya kizuba manja da mangyada saiki barshi yadanyi zafi saiki zuba citta da tafarnuwa kibarshi yadanyi soyu saiki zuba kayan miyanki kibarshi yasoyu
- 3
Saiki samu kwano kizuba agushinki kizuba ruwa kadan yadanyi ruwa kadan bayan kayan miyanki yasoyu saiki zuba agushi kibarshi yakara soyuwa saikisa kayan maggi kikara barashin yasoyu saiki zuba ugu dama kin wankeshi an yanka saiki barshi yadahu shikenan kingama miyar agushi amma akwai yinta kala kala nide haka nayi wannan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Miyar agushi


Miyar agushi


Sinasir da miyar agushi


Tuwo miyar shuwaka


Tuwon shinkafa da miyar taushe


Miyar agushi


Miyar agushi


Tuwan shinkafa miyar agushi


Tuwon shinkafa da miyar agushi


Miyar agushi


Miyar Agushi


Tuwo da miyar kuka 😁


Goten shinkafa


Tuwon shinkafa miyar agushi


Miyar Agushi


Miyar agushi


Tuwan shinkafa da miyar agushi


Miyar agushi ta musamman


Tuwon shinkafa miyar ogusi


Miyar taushe


Fatan shinkafar tuwo


Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi


Tuwon Shinkafa da miyar shuwaka(bitter leave)


Tuwo da miyar kuka


Sakwara da miyar agushi


Miyar agushi


Tuwon shinkafa miyar agushi


Tuwon shinkafa da miyar agushi


Miyar kuka


Miyar ugu

sharhai