Tuwo da miyar kuka 😁

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan tuwo Yana da dadi musamman a dumamaa shi da safe a hadashi da black tea

Tuwo da miyar kuka 😁

Wannan tuwo Yana da dadi musamman a dumamaa shi da safe a hadashi da black tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Shinkafar tuwo
  2. Kuka
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Mai
  7. Daddawa
  8. Citta
  9. Masoro
  10. Maggi
  11. Gishiri

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Zaki jika shinkafar tuwo tayi minti 20 ki wanketa ki zuba a tukunya tare da ruwa ki tafasa har tayi laushi sannan ki rika tuwon, zakiji yayi laushi sosae.

  2. 2

    Ki markada attaruhu,albasa da tumatir ki saka Mai kadan a tukunya ki soya su, ki kawo Maggi da gishiri ki zuba in ya soyu ki zuba ruwan da kikeso yawan miyarki tayi.

  3. 3

    Bayan ya tafasa ki daka citta da masoro da daddawa ki zuba ya Kara tasafa sannan ki rage wuta ki kada kuka, sannan ki kashe wutar.

  4. 4

    Aci lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes