Tura

Kayan aiki

  1. Markadaddan kayan miya
  2. Agushi
  3. Alaiyahu
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Crayfish
  7. Soyayyan sukumbiya
  8. Spices
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba kayan miyana a cikin tukunya nadora akan wuta, nabarshi ya dahu, bayan yadahu sai nasa mai nasoya bayan yayi sai nasa ruwa daidai yanda nakeso, sai na dauko agushina najuye a karamar roba na kwabashi da ruwa kamar kwabin Dan wake

  2. 2

    Bayan miyata tafara tafasa sai na sa Maggi d spices nasa kifina sai narage wutar, sai nadauko agushina nafara jefawa acinkin miyata sai nabarshi yadaho, bayan yayi sai nasa crayfish dina nabarshi

  3. 3

    Sai nadauko alaiyahuna nawanke shi na yanka tareda albasa sai na juye shi a cikin miyata na barshi ya tirara sai nasauke miyata, zaki iyaci da kowane irin abinci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

Similar Recipes