Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke fruits din na yanka nazuba Madara gari da freshyo nasa kankara.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Strawberry fruits
Godiya ga admin aunty jamila😍Wana recipe ita naga tayi postings dinshi ya bani shaawa shine nima nayishi sede ni na kara wasu fruits akan nata kuma family na suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
Fruits jelly cake
#holidayspecial wana fruits jelly yaw shine farko yina sabida yara na yawan damuna suna cewa nayi musu fruits jelly shine nace to bari ingwada ama kash🤦♀️se baiyi kyau sosai ba sabida bai kama jikinsa sosai ba, ama fa yara suji dadinsa sosai hada cewa na kara yimusu 😂 Maman jaafar(khairan) -
Cornflakes milkshake
Wannan hadin milkshake na cornflakes yanada matukar sauki kuma ga dadi, musamman wannan lokaci na zafi Samira Abubakar -
-
Yogurt Banana Smoothie
I just decided to Create Something Out of nothing and it turns out to be a delicious meal for me Jamila Hassan Hazo -
Yogofruit
#IAMACTIVE Family na basa wasa da yogofruit musaman oga pata pata shiyasa nake yawan yinsa kuma fruits yanada kyau aciki dan adam Maman jaafar(khairan) -
Fruity tapioca dessert
Maigida na na yawan yi azumi nafila to yayi azumi shine nace bari na sake SALO hada fruits kuma Alhamdulillah yaji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
-
Apple milk shake😋😋
Naga wannan recipe din a you tube na gwada Shi Kuma naji dadinshi sosai😋😋😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
Yogofruit
Yogofruit family na nasonshi sosai shiyasa nake yawa yishi musaman inda mukayi azumi shine farko abunda mukesha kami muci abici Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
Yoghout fruit salad
Wanann hadin yayi matukar dadi naji dadinsa sannan iyalina sun yaba godiya ga ayzah and cookpad. Meenat Kitchen -
Fresh yoghurt with fruit
#omn Apple da ayaba and coconut ne dasuka kwana biyu shine na dauko so a acikin firijina na Sayo fresh yoghurt na hada Yana da dade Khulsum Kitchen and More
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15802973
sharhai (4)