Fresh yoghurt with fruit

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#omn Apple da ayaba and coconut ne dasuka kwana biyu shine na dauko so a acikin firijina na Sayo fresh yoghurt na hada Yana da dade

Fresh yoghurt with fruit

#omn Apple da ayaba and coconut ne dasuka kwana biyu shine na dauko so a acikin firijina na Sayo fresh yoghurt na hada Yana da dade

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
  1. Apple 1
  2. Banana 3
  3. Yogurt cup 2
  4. Coconut 1
  5. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Zaki dauko yogurt dinki ki zuba a bowl dinki

  2. 2

    Sannan ki yayyanka fruit din ki Kamar yankan kanana ko kuma yadda kike so

  3. 3

    Shi kuma coconut dinki zakiyi filling dinshine kanana

  4. 4

    Sai ki saka a firij yayi sanyi sai asha

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

Similar Recipes