Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki feraye doyarki ki zuba a tukunya kisa farin Maggi da gishiri ki zuba ruwa kisa a kan wuta ta dahu tayi laushi sosae saiki tace
- 2
Saiki zuba mai a kasko kisa albasa, saeki gasa kwae a kwano ki kada, kisa albasa, saeki ringa dauko wannan doyar da kika fada kina sawa a cikin ruwan kwai, idan mai yayi zafi
- 3
Saeki ringa zuba doyar a cikin man kina soyawa, idan bangare daya yayi saiki juya daya bangaren,idan ta soyu,
- 4
Saiki ringa kwashewa kina sawa a kwando sbd man ya tsane.
- 5
Hk zakiyi tayi was sauran doyar harki gama, shikenan sae kisa yaji, ki Sha da shayi 😋
Similar Recipes
-
-
-
Yam with egg soup
Is vry delicious, it can be serve in morng or at night ,breakfast or dinner ummukulsum Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Rolled Egg Omelette
#Worldeggcontest wana kwai yanada kyau ka sameshi ma breakfast da shayi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310349
sharhai (2)