Dankali with scrambled egg

asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
Kaduna

Easy breakfast recipe

Dankali with scrambled egg

Easy breakfast recipe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankalin ki yanka yanda kikso saiki soya a mai

  2. 2

    Idan ya soyo ki kwashe

  3. 3

    Ki fara kwai, ki yanka albasa a ciki kisa maggi and garlic powder

  4. 4

    Kisa mai a wuta idan yayi zafi ki xuba kwan ki bashi 30 seconds saiki fara juyawa har saiya soyo, ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmies Small Chops
asmies Small Chops @cook_16692416
rannar
Kaduna
food scientistfood lovera wife and mother
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes