Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2Doya
  2. 3Kwai
  3. 1Tarugu
  4. Dandano
  5. Mai
  6. 1/2Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki yi slicing dinta ki wanke ki tàfasa

  2. 2

    Ki fasa kwai a kwano ki zuba maggi da tarugu da albasa ki karkada

  3. 3

    Ki dora mai a wuta in yayi zafi ki tsoma doya a cikin hadin kwai ki saka a ruwan mai ki bari ta soyu

  4. 4

    In tayi golden se ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes