Soyayyan bread 🍞 Mai fulawa

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Yana dadai Sosai 😋in baisha Mai ba Gurin suya, bare ki hada da Kunun Gyada kisha

Soyayyan bread 🍞 Mai fulawa

Yana dadai Sosai 😋in baisha Mai ba Gurin suya, bare ki hada da Kunun Gyada kisha

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Bread
  2. Fulawa
  3. Maggi
  4. Gishiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu bread dinki ki yankashi, saiki hada fulawa,maggi,gishiri

  2. 2

    Ki dama kamar kwabin Wainar fulawa

  3. 3

    Saiki dora Mai akan wuta, inyay zafi saiki ringa dauko bread dinki Kina sawa acikin ruwan fulawa ki juya Ko ina y samu

  4. 4

    Saikisa aruwan Mai ki barshi ya soyu

  5. 5
  6. 6
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

mmn muntaser
mmn muntaser @cook_12774781
Wow muna godiya sosae Allah y qaro basira

Similar Recipes