Soyayyan bread

Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
Sokoto

#3006 Yana da saukin yi Kuma da dadi

Soyayyan bread

#3006 Yana da saukin yi Kuma da dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Sliced bread
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Garin yaji
  5. Albasa
  6. Black seed
  7. Man gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki Sami container me kyau ki fasa kwanki a ciki

  2. 2

    Sai kisa Maggie da yaji a ciki

  3. 3

    Sann ki yanka albasanki a ciki

  4. 4

    Sai ki zuba black seed din ciki sann ki juya

  5. 5

    Sann ki daura kaskon suyanki a wuta idan yayi zafi Sai ki Dan diga Mai kadan a ciki Kamar Zaki soya kwai

  6. 6

    Sai ki dinga tsoma bread dinki cikin hadin Kwan ki kina soyawa a mai

  7. 7

    In wannan gefen ya soyu Sai ki juya wani gefen

  8. 8

    Zaki iya Sha da tea ko kunu ko custard

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Habiba Abubakar
Habiba Abubakar @UmmuMuhammad2
on
Sokoto
cooking is full of fun
Read more

Comments

Similar Recipes