Shawarma

zainab Muhammad
zainab Muhammad @cook_14132580
Kano

Shawarma recipe by zainab mohd musa

Shawarma

Shawarma recipe by zainab mohd musa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa yeast baking powder sugar salt
  2. Nama albasa spices maggi salt curry green peppe cabage cocumber
  3. Mayonnaise ketchup attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Zuba fulawa a mazubi ki zuba yeast baking powder sugar salt kadan ki kwaba ki rufe ya tafi sai kina murzawa yayi round shape sai ki dinga gasawa a kasko non stick saka wuta low in tayi ki juya daya site din ki cire ki saka a leda sai ki saka a flas haka za a yi har a gama

  2. 2

    Feelings dafa nama da albasa da citta da spices din da kike so in yayi laushi sai ki yanka shi kanana daka tarugu yanka albasa yi source dasu da naman amma karyayi ruwa zuba green peppe daga karshe sauke ajiye a gefe, ki yanka kabeji yanka cocumber yanka dogoye sai ki hada mayonnaise da ketchup ki juya su sai kina shafawa a jikin bread din shawarma sai ki debo saurce din naman nan ki zuba sai ki zuba kabeji da carrot da cocumber sai ki nade shi, in an gama a gasa a micro wive

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
zainab Muhammad
zainab Muhammad @cook_14132580
on
Kano

Comments

Similar Recipes