Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Sphagetti
  2. Beans
  3. Kayan miya
  4. Vegetables
  5. Seasonings
  6. Manja

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora ruwa ki dafa wanken ki ya kusa nuna ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki yi perboiling din taliyanki ki ajiye a gefe

  3. 3

    Ki zuba manjan a tukunya ki yanka albasa da yawa ki zuba ki jajjaga kayan miya ki zuba ki soya

  4. 4

    Sai ki dauko su carrots dinki da kika yanka sua tsatstsaye ki zuba kisa ruwa kisa seasonings idan ya tafasa

  5. 5

    Sai ki zuba taliya da waken ki gauraya a hankali ki rage wuta ki rufe zuwa 8 to 10 minutes

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes