Doya damiya da egg

Ummu Amatullah
Ummu Amatullah @cook_14154134
Sokoto State

Doya abuce maidadi domin karyawar iyalina dasafe.

Doya damiya da egg

Doya abuce maidadi domin karyawar iyalina dasafe.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour
  1. Halfna doya 3egg sugar spoon 1 salt karamin spoon sai miya

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Zaki fere doyanki kiyanka shapes dinda kikeso kiwanke kisa atukunya da ruwa badayaba

  2. 2

    Saikisaka SALT naki da sugar Dana anbata a baya kitafasa doyan

  3. 3

    Saikijuye a matsami yasha iska saiki fasa egg dinki kisamasa maggi know shine sirrin doya da yankaken albasa kananu kisaka

  4. 4

    Kitsoma a egg din kisoya ki aje a kula.

  5. 5

    Kijajjaga tarugu albasa tattasai kiyi source kisa maggi da curry idan kinada meat ko kaza kisaka idan kikasoya yayi kisaka a doyanki,aba iyali ahada da tea.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Amatullah
Ummu Amatullah @cook_14154134
on
Sokoto State
I like cooking in my lifestyle
Read more

Comments

Similar Recipes